Alhaji Ahmed Ramadan ɗan siyasan Ghana ne kuma tsohon shugaban jam'iyyar PNC. Ya yi ritaya daga siyasa a shekarar 2015.[1][2]

Ahmed Ramadan Ghana
Rayuwa
ƙasa Ghana
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Siyasarsa gyara sashe

Shine tsohon shugaban jam'iyyar People's National Convention (PNC).[3] A shekarar 2017 shugaba Akufo-Addo ya naɗa shi a matsayin jakadan Ghana na farko zuwa Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa.[4]

Rayuwarsa gyara sashe

Alhaji Ramadan ya haifa yara guda uku waɗanda manyan mutane ne a ƙasar Ghana; Abu Ramadan (Youth Organizer of PNC), Mohammed Adamu Ramadan ( NDC aspirant for Adentan ) da Samira Bawumia.[5][6][7]

Manazarta gyara sashe

  1. Allotey, Godwin Akweiteh (May 26, 2015). "PNC's Chairman to retire from politics". CitiFmOnline. Retrieved January 14, 2016.
  2. "Palace coup in PNC: Mahama, Ramadan ousted!". MyJoyOnline. GhanaWeb. 6 January 2011. Archived from the original on 1 September 2018. Retrieved January 14, 2016.
  3. PNC (16 October 2017). "PNC Congratulates Alhaji Ramadan On His Appointment". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-12-18.
  4. Takyi-Boadu, Charles (2017-10-12). "Samira's father appointed Ghana's Ambassador to the United Arab Emirates". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2020-12-18.
  5. "I won't campaign for Akufo-Addo again – Abu Ramadan". StarrFmOnline. GhanaWeb. May 13, 2015. Retrieved January 14, 2016.
  6. Daabu, Malik Abass (August 27, 2015). "Ex-convict, others rush for NDC nomination forms". MyJoyOnline. Retrieved January 14, 2016.
  7. Halifax Ansah-Addo (September 4, 2008). "Samira Bawumia Unveiled". Daily Guide. ModernGhana. Retrieved January 14, 2016.