Ahmed Ogembe ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taɓa zama Sanata mai wakiltar mazaɓar Kogi ta tsakiya a majalisar wakilai ta 8. Ya kuma kasance tsohon shugaban ƙaramar hukumar Okene a jihar Kogi. [1] [2] [3]

Ahmed Ogembe
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta

gyara sashe
  1. Wande, S.-Davies (2018-10-03). "Ogembe wins PDP Kogi central ticket, promises quality representation". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.
  2. admin (2018-01-04). "Kogi Central: 8th Assembly and The Scorecard of Senator Ogembe". :: Kogi Reports (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.
  3. Nigeria, Guardian (2016-02-23). "INEC reverses decision, declares Ogembe senator-elect for Kogi Central". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2025-01-01.