Ahmed Musah
Ahmed Musah ɗan siyasan ƙasar Ghana ne kuma ɗan majalisa na biyu na jamhuriya ta huɗu mai wakiltar mazabar Asokwa ta gabas a yankin Ashanti na ƙasar Ghana, kuma ya kasan ce daya cikin shahararun yan siyasa na kasar Ghana.
Ahmed Musah | |||
---|---|---|---|
7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Asokwa East Constituency (en) Election: 1992 Ghanaian presidential election (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | unknown value | ||
ƙasa | Ghana | ||
Karatu | |||
Makaranta | unknown value unknown value : unknown value | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | unknown value | ||
Jam'iyar siyasa | National Democratic Congress (en) |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Musah a Asokwa East a yankin Ashanti na Ghana.
Siyasa
gyara sasheAn zabi Musah a matsayin dan majalisa a cikin tikitin National Democratic Congress a lokacin babban zaben kasar Ghana na mazabar Asokwa ta gabas a yankin Ashanti na Ghana. Ya doke Othman Baba Yahya, dan jam'iyyar National Congress da kuri'u 30,382 cikin kuri'u 84,111 da aka kada wanda ke wakiltar kashi 26.70.[1] Dakta Edward Baffoe Bonne sabon dan Jam’iyyar Patriotic Party ya kayar da shi inda ya samu kuri’u 45,482 daga cikin kuri’u 78,029 da aka kada wanda ke wakiltar kashi 58.30%. [2][3] Ya yi wa’adi daya kacal a matsayin dan majalisa.
Sana'a
gyara sasheMusah ɗan siyasan ƙasar Ghana ne wanda ya yi aiki a matsayin ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Asokwa ta gabas a yankin Ashanti na Ghana daga 1997 zuwa 2001.
Manazarta
gyara sashe- ↑ FM, Peace. "Ghana Election 1996 Results - Asokwa East Constituency". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 2020-10-03.
- ↑ http://ghanaelections.peacefmonline.com/pages/2000/ashanti/235/index.php
- ↑ "Ghana Election asokwa-east Constituency Results". www.graphic.com.gh. Retrieved 2020-10-03.