Ahmad Satomi (an haife shi a ranar 21 ga watan Fabrairu shekarar 1981) mamba ne a Majalisar Wakilai ta 9 a Najeriya.[1] An zaɓe shi a matsayin dan majalisar wakilai a shekarar 2019 don wakiltar mazabar tarayya ta Jere da ke a jihar Borno.[2][3]

Ahmad Satomi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Jere
Rayuwa
Haihuwa Jihar Borno, 21 ga Faburairu, 1981 (43 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a

Satomi yana da B.Eng a Injiniya da Albarkatun Ruwa. Ya kuma ƙara ilimi sannan ya samu digirin digirgir kan babbar hanya da aikin injiniyan sufuri.[4]

Ya taba rike mukamin shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta jiha da kuma shugaban hukumar kula da hanyoyin jihar Borno.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "National Assembly". Federal Republic of Nigeria (in Turanci). Retrieved 2021-09-29.
  2. "Jere Constituency". Borno State Government (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-29. Retrieved 2021-09-29.
  3. "Satomi Donates to his Constituent". Vanguard (in Turanci). Retrieved 2021-09-29.
  4. "Satomi Project". Jere, Borno State (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-29. Retrieved 2021-09-29.
  5. "WFP suspends food distribution to IDPs camp in Borno". The NEWS. 28 August 2017. Retrieved 29 September 2021.