Ahmad Fadhel Mohammed Al-Nuaimi ( Larabci: احمد فاضل محمد النعيمي‎, an haife shi ne a ranar 1 ga watan Janairu na shekarar 1992), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Iraqi wanda ya buga wasan tsakiya na ƙarshe a Al-Zawraa a gasar Premier ta Iraqi.[1]

Ahmad Fadhel
Rayuwa
Haihuwa Bagdaza, 1 ga Janairu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Irak
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Shorta Baghdad (en) Fassara2007-
  Iraq men's national football team (en) Fassara2013-
Baghdad FC (en) Fassara2014-2015
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

halartan taron kasa da kasa

gyara sashe

A ranar 26 ga watan Maris, na shekarar 2013 Fadhel ya buga wasansa na farko na kasa da kasa da Syria a wasan sada zumunci a filin wasa na Al-Shaab, a a kasar Baghdad. [2]An tashi wasan da ci 2-1 a hannun Iraqi.[3]

Lambobin yabo

gyara sashe

Kungiyoyi

gyara sashe

[4]; Al-Shorta

  • jnhb Premier League na Iraqi : 2012–13
Al-Zawra
  • Premier League : 2017–18
  • Kofin FA na Iraki : 2016–17, 2018–19
  • Super Cup na Iraqi : 2017, x x. yf c1

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe