Ahmad (sarkin Kanem Bornu)

Sarkin Cadi

Ahmad Alimi, shine shugaban masarautar (Bornu) a karshen karni na sha takwas da farkon karni na sha tara. A karshen mulkinsa, mutanen (Fulani) da ke cikin Daularsa sun amsa kiran tawaye wanda (Usman Dan Fodio) yake jagoranta a yammaci. Alimi ya zabura tunda ai Bornu ta kasance daular Musulunci ce. Ya fara magana ne da (Muhammed Bello) da (Usman) ta hanyar wasika, daga karshe ya bar wa dansa rikon kwarya a shekara ta 1808. A lokacin ya kasance mai rauni ne kuma makaho. Ya mutu bayan 'yan watanni kadan da aukuwan haka.

Ahmad (sarkin Kanem Bornu)
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1808
Sana'a
ahmad

Manazarta

gyara sashe