Agbokim malalar igiyan ruwan dutse
Igiyan ruwan Duten Najeriya
Agbokim waterfalls yana karamar hukumar Etung ta jihar Cross River a Kudu maso Kudu (Neja Delta) a Najeriya, kusa da iyakar kasar da Kamaru. Faduwar ruwan ya kai kusan 25 kilometres (16 mi) daga Ikom da 240 kilometres (150 mi) daga Calabar.
Agbokim malalar igiyan ruwan dutse | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 246 ft |
Tsawo | 3.6 mm |
Fadi | 246 |
Yawan fili | 6,817.73 m |
Suna bayan | Etung |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°54′25″N 8°54′46″E / 5.9069°N 8.9128°E |
Bangare na | waterfall (en) |
Wuri | Jahar Cross River |
Kasa | Najeriya |
Territory | Etung |