Afo Omorou Erassa (an haife shi a ranar 19 ga watan Fabrairu 1983) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.[1]

Affo Erasa
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 19 ga Faburairu, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Togo national under-17 football team1995-1996100
  Togo national under-20 football team (en) Fassara1998-200060
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2000-2006181
AC Merlan (en) Fassara2001-2004500
Clermont Foot 63 (en) Fassara2004-200540
AS Moulins (en) Fassara2005-200682
RCO Agde (en) Fassara2006-2008
USM Montargis (en) Fassara2008-2010
Vesoul Haute-Saône (en) Fassara2011-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 75 kg
Tsayi 190 cm

Aikin kulob gyara sashe

An haifi Erassa a Lomé. Ya taba taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Clermont Foot a Ligue 2 da AS Moulins a cikin Championnat National.[2]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Erassa memba ne na tawagar kasar Togo kuma an kira shi zuwa gasar cin kofin duniya ta shekarar 2006.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "2006 FIFA World Cup Germany: List of Players: Togo" (PDF). FIFA. 21 March 2014. p. 28. Archived from the original (PDF) on 10 June 2019.
  2. "Football: la fiche de Affo Erassa" (in French). L'Equipe. Retrieved 7 July 2009.
  3. "Affo Erassa - 2005/2006" . Fussballdaten. Retrieved 22 May 2018.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Affo Erassa at FootballDatabase.eu
  • Affo Erasa at Soccerway
  • Affo Erasa at National-Football-Teams.com