Aero Contractors
AeroContractors De Havilland Canada DHC-8-102 Dash 8 Makinde.jpg
airline
farawa1959 Gyara
ƙasaNajeriya Gyara
airline hubFilin jirgin saman Lagos Gyara
wurin hedkwatarFilin jirgin saman Lagos Gyara
official websitehttp://www.flyaero.com/ Gyara
IATA airline designatorAJ Gyara
ICAO airline designatorNIG Gyara

Aero Contractors kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a biranen Lagos, na Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar 1959. Yana da jiragen sama bakwai, daga kamfanonin Boeing da Bombardier.