Adjoua Flore Kouamé
Adjoua Flore Kouamé (An haife ta a shekara ta 1964, a Abidjan) Marubuciya ce daga Côte d'Ivoire.[1]
Adjoua Flore Kouamé | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Abidjan, 24 Nuwamba, 1964 (59 shekaru) | ||||
ƙasa | Ivory Coast | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Faransanci Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Marubuci |
Rayuwa.
gyara sasheAdjoua Flore Kouamé ta kammala karatu tare da digiri na biyu a fannin shari'a daga Makarantar Gudanarwa ta Kasa ta Côte d'Ivoire. A cikin shekarun 1990s ta zama mai gudanarwa da kuma mataimakiyar darakta a Ma'aikatar Cikin Gida. A shekara ta 2008 ta rike mukamin Shugaban Ofishin Firayim Minista.[2]
Ayyuka
gyara sasheBayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ Jean-Marie Volet, 'Kouame, Adjoua Flore', in Simon Gikandi, ed., Encyclopedia of African Literature. Routledge; 2002. 08033994793.ABA
- ↑ Adjoua Flore Kouamé: an author from the Ivory Coast writing in French