Adeyemi Benjamin Olabinjo ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar Ifako-Ijaiye a jihar Legas. [1] [2]

Adeyemi Benjamin Olabinjo
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta

gyara sashe
  1. "Olabinjo For House Of Reps – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2022-05-13. Retrieved 2024-12-23.
  2. Nation, The (2022-05-29). "Olabinjo emerges APC Reps candidate for Ifako Ijaiye". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-23.