Adeseun Ogundoyin Polytechnic, Eruwa
Kwalejin Adeseun Ogundoyin Polytechnic, Eruwa babbar cibiyar ilimi ce ta gwamnatin jihar oy da ke Eruwa, Jihar Oyo, Najeriya . Shugaban riko dake riqe da makarantar a yanzu shine Peter Adejumo.
Adeseun Ogundoyin Polytechnic, Eruwa | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Adeseun Ogundoyin Polytechnic Eruwa |
Iri | polytechnic (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Rector (en) | Peter |
Tarihi | |
Ƙirƙira |
2014 1982 |
aope.edu.ng |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.