Adeniyi Sulaimon Gbadegesin (an haife shi ranar 13 ga watan Fabrairu, 1958), shi masanin kimiyya ne kuma Mataimakin Shugaban Jami'ar Fasaha ta Ladoke Akintola, LAUTECH a Ogbomosho daga shekarar 2011 zuwa 2018

Adeniyi Sulaimon Gbadegesin
Rayuwa
Haihuwa 1958 (65/66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a scientist (en) Fassara, Malami da mataimakin shugaban jami'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe