Adebayo Johnson Bankole (an haifeshi a ranar 27 ga Oktoba 1945), Shi ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya kasance kwamishina a jihar Oyo, Najeriya. Ya rike mukamin kwamishina a lokacin gwamnatocin Gwamna Alao Akala da Gwamna Kolapo Ishola’.[1]

Adebayo Johnson Bankole
Kamsila


commissioner (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Ogbomosho ta Kudu, 29 Oktoba 1945 (79 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Fordham University (en) Fassara
Baruch College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Employers Babban Bankin Najeriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
adebayo Johnson

Manazarta

gyara sashe
  1. Doyin, Adeoye. "How we created the 6 geopolitical zones —Bankole, ex-commissioner". Nigerian Tribune. Archived from the original on 22 December 2015. Retrieved 22 December 2015.