Adamu Abdu Panda
Adamu Abdu Panda ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai ta ƙasa. Ya wakilci mazaɓar Kano Ajingi/Albasu/Gaya daga shekarun 1990 zuwa 2003, sannan kuma daga shekarun 2003 zuwa 2007 a ƙarƙashin tutar jam'iyyar All Progressives Congress (APC). [1]
Adamu Abdu Panda | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Rayuwar farko
gyara sasheSana'a
gyara sasheAdamu Abdu Panda ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai ta ƙasa mai wakiltar mazaɓar Kano Ajingi/Albasu/Gaya daga shekarun 1990 zuwa 2003. [1] Ƙarƙashin Jam’iyyar All Progressive Party. [2]
Adamu Abdu Panda Usman Adamu Mohammed ne ya gaje shi a shekarar 2003, bayan ya kammala wa’adinsa a ƙarƙashin jam’iyyar APC. [1] [3]
Naɗawa
gyara sasheA ranar 26 ga watan Satumba, 2020, tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa Adamu Abdu Panda a matsayin shugaban hukumar kula da shiyyoyin fitar da kayayyaki ta Najeriya (NEPZA) a madadin gwamnatin tarayya. [3] [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-01. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 Akinyemi, Olufemi (2020-10-08). "Buhari Appoints Adamu Fanda As Chairman Of NEPZA | January 2025" (in Turanci). Retrieved 2025-01-01. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":2" defined multiple times with different content - ↑ 3.0 3.1 Reporter, Our (2020-10-13). "FG appoints Fanda as NEPZA board chairman". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-01. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":1" defined multiple times with different content