Adama Cissé (an haife shi 21 ga watan Maris 1967) ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal . Ya buga wa tawagar ƙwallon ƙafa ta Senegal wasanni shida daga shekara ta 1992 zuwa 1995.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 1990.[2]

Adama Cisse
Rayuwa
Haihuwa Senegal, 21 ga Maris, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Club Africain (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Adama Cissé at WorldFootball.net