Adaeze Atuegwu
Adaeze Ifeoma Atuegwu (an haife ta a watan Yuni 5, 1977 yar Najeriya ce kuma Ba-Amurka, marubuciya, wadda ayyukanta suka haɗa da litattafai,labarun yara, labarin likita, da wasan kwaikwayo. Ana kuma la'akari da ita ɗaya daga cikin mafi ƙanƙanta mawallafa a Najeriya tare da littattafai 17 da aka buga a cikin shekaru goma sha bakwai.[1]
Adaeze Atuegwu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 5 ga Yuni, 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci da marubuci |