Abu Ishaq al-Heweny ( Larabci: أبو إسحاق الحوينى‎ , An haife shi ne a ranar 10 ga watan Yunin 1956 ). [1] [2] an kuma haife shi ne a ƙauyen Hewen a cikin Kafr el-Sheikh Governorate a Misira . A shekarar 2015, Ma’aikatar kula da Addinai ta Masar ta fara wani yunkuri na cire duk wasu litattafai da malamai kamar Al Heweny suka rubuta daga dukkan masallatan Masar.

Abu Ishaq al-Heweny
Rayuwa
Cikakken suna حجازي محمد يوسف شريف
Haihuwa El Riyad (en) Fassara, 10 ga Yuni, 1956 (67 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Makaranta Faculty of Al-Alsun, Ain Shams University (en) Fassara : Yaren Sifen
Harsuna Larabci
Yaren Sifen
Malamai Sheikh Al-Albani
Q20423314 Fassara
Sana'a
Sana'a Liman, muhaddith (en) Fassara da Ulama'u
Imani
Addini Musulunci

Manazarta gyara sashe

  1. Daily News Egypt: "Al-Nour Party seeks support of Salafi figures in parliamentary elections" November 7, 2015
  2. Muslim Village: "Egypt bans Salafi books from mosques" by ABU HUDHAYFAH June 28, 2015