Abu hurairah (Larabci: عبد الرحمن بن صخر الدوسي‎‎; 603–681),Abulrahman dan sakar Aldausi, amman amfi sanin shi da Abu Hurairah, ya kasance daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma shine sahabin da yafi kowa yawan haddace hadisan Annabi, Hurairah sunan mage ne da'ake kiran shi da ita, saboda saban da yayi da mage.

Simpleicons Interface user-outline.svg Abu Hurairah
أبو هريرة.png
Rayuwa
Haihuwa 'Asir Region Translate, dècada del 600
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Umayyad Caliphate Translate
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Madinah, 676 (Gregorian)
Makwanci Al-Baqi'
Karatu
Harsuna Larabci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a muhaddith Translate, faqih Translate da Hafiz Translate
Imani
Addini Musulunci

ManazartaGyara