Abu Bakr Shawky
Bakr "A.B. Shawky (Arabic) marubuci ne kuma darektan Masar-Austriya.[1] An zaɓi fim ɗinsa na farko, Yomeddine, don shiga cikin bikin fina-finai na Cannes na 2018 kuma an nuna shi a cikin sashin Babban Gasar kuma ya yi gasa don samun damar lashe kyautar Palme d'Or.
Abu Bakr Shawky | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 20 century |
ƙasa |
Misra Austriya |
Karatu | |
Makaranta | New York University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da marubuci |
IMDb | nm3821378 |
Rayuwasa
gyara sasheShawky ya auri Dina Emam. Su biyun sun yi aure bayan samar da fim din su, Yomeddine.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "DesHighPics". home | Desert Highway Pictures (in Turanci). Archived from the original on 2019-05-25. Retrieved 2018-04-20.
- ↑ Cole, Deborah (May 15, 2018). "Leave the movie at the bedroom door, Cannes star couples say". The Daily Star. Agence France Presse. Retrieved November 5, 2020.