Abelardo Castillo (27 ga Maris, 1935 - 2 ga Mayu, 2017) marubuci ne, ɗan Ajantina. An haifeshi a garin San Pedro, Buenos Aires . Ya yi wasan dambe a lokacin ƙuruciya. Ya kuma jagoranci mujallar adabi ta El Escarabajo de Oro da El Ornitorrinco . Ya kasance sananne sosai a fagen adabin Latin Amurka.

Abelardo Castillo
editor-in-chief (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Buenos Aires, 27 ga Maris, 1935
ƙasa Argentina
Harshen uwa Yaren Sifen
Mutuwa Buenos Aires, 2 Mayu 2017
Yanayin mutuwa  (intestinal infectious disease (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Sylvia Iparraguirre (en) Fassara
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a marubuci da ɗan jarida
Kyaututtuka
Artistic movement ƙagaggen labari
Gajeren labari
waƙa
drama (en) Fassara
essay (en) Fassara
Abelardo Castillo a 2006
Catillo a cikin 1960s

A shekarar 2014 ya sami lambar yabo ta Diamond Konex a matsayin mafi kyawun marubuci a shekaru goman da suka gabata a kasar Argentina.

Castillo ya mutu a ranar 2 ga Mayu, 2017 a Buenos Aires daga cutar huhu, yana da shekara 82. [1]

Abelardo Castillo y M J de Lellis

Manazarta gyara sashe

Sauran yanar gizo gyara sashe