Abdulrahman Akkad
Abdulrahman Akkad ɗan rubutun ra'ayin yanar gizo ne wadda yake zaune a kasar Siriya, kuma ya kasance dan siyasa yana magana da jama'a [1] kuma Mai fafutukar kare hakkin dan adam. [2][3] A halin yanzu yana zaune a Berlin.[4]
Abdulrahman Akkad | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | عبدالرحمن عقاد |
Haihuwa | Aleppo, 17 Mayu 1998 (26 shekaru) |
ƙasa | Siriya |
Sana'a | |
Sana'a | blogger (en) |
abdulrahmanakkad.com |
Tarihin rayuwa
gyara sasheRayuwar shi ta farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Akkad ne an Aleppo a cikin Musulmi na kasar Siriya.[5] Iyalinsa sun fito ne daga Yahudawa na Sephardic waɗanda daga baya suka am shi addinin Musulunci.[6] Yana da 'yan'uwa maza uku da wata 'yar'uwa. [ana buƙatar hujja][ A shekara ta alif dubu biyu da goma 2010, Akkad ya kammala karatu daga Dhat Al-Sawari Primary tare da digiri na farko. Shekaru uku bayan haka a cikin a lif dubu biyu da sha ukku 2013, kafin ya bar kasar Siriya, Akkad ya kammala karatun sa a [[Abdulwahab Al-Shawaf Junior High]] sana kuma yayi difloma a makarantar sakandare. Daga baya kuma Akkad bai ci gaba da karatunsa ba bayan ya bar kasar Siriya a shekarar a lif dubu biyu da sha ukku 2013. {{Ana bukatan hujja|date=March 2024}}<sup class="noprint Inline-Template Template-Fact" style="white-space:nowrap;">[''<nowiki><span title="This claim needs references to reliable sources. (March 2024)">citation needed</span>]
- ↑ "بي بي سي اكسترا". BBC News Arabic (in Larabci). 2022-06-30. Retrieved 2022-06-30.
- ↑ France 24 (September 3, 2021). "في فلك الممنوع – مـجتـمع الـميم/عين.. مــيــم تصرخ أنا مثلــكــم وعــيــن تعـجـب من عنفكم!". france24.com (in Larabci). Retrieved September 5, 2021.
- ↑ David Berger (theologian) (November 21, 2019). "Abdulrahman Akkad: Er floh aus Syrien, kritisierte den Islam und wird nun in Deutschland zensiert". philosophia-perennis.com (in Jamusanci). Retrieved June 30, 2021.
- ↑ Mannschaft magazine (December 28, 2020). "Geflüchteter Youtuber betreibt LGBTIQ-Aufklärung auf Arabisch". mannschaft.com (in Jamusanci). Retrieved June 30, 2021.
- ↑ Jaafar Abdul Karim (February 17, 2019). "اسم أمي ليس عيبا، أريد أن أنسب إلى أمي كذلك!". Deutsche Welle (in Larabci). Retrieved October 23, 2021.
- ↑ U. N. O. Flüchtlingshilfe (July 15, 2020). ""Ich dachte, dass ich ein Mensch sei, der das Leben nicht verdient."". uno-fluechtlingshilfe.de (in Jamusanci). Retrieved July 15, 2021.