Abdullahi ɗan Amr ɗan al-as
Abdullahi ya kasance daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad (s.a.w).
Abdullahi ɗan Amr ɗan al-as | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 595 (Gregorian) |
Mutuwa | Al-Fustat (en) , 684 (Gregorian) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | 'Amr ibn al-'As |
Mahaifiya | Rita bint Munàbbih |
Ahali | Muhammad ibn Amr ibn al-'As (en) |
Karatu | |
Harsuna | Siriyanci |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | scientist (en) , muhaddith (en) da rawi (en) |
Imani | |
Addini |
Mabiya Sunnah Musulunci |
mutuwa
gyara sasheAbdullahi ya rasu a farkon shawwal,shekara ta arbain da uku ko arbain da daya bayan hijirar Manzon Allah[1]