Abdullah I Al-Sabah
Abdullah I bin Sabah Al-Sabah ( Abdullah I ; 1740 - 3 ga watan Mayu 1814), ya kasan ce shi ne sarki na biyu na Kuwait, yayi mulki daga 1776 zuwa 3 May 1814. Shi ne ƙaramin ɗan Sabah bin Jaber, wanda a kansa ya gaje shi. Manyan shugabanni da mashahurai sun zabe shi a matsayin duk da matsayinsa na ɗan ƙarami. yakasan ce mahaifin Jaber I Al-Sabah wanda ya gaje shi.
Abdullah I Al-Sabah | |||
---|---|---|---|
1763 - 3 Mayu 1814 ← Sabah I bin Jaber - Jaber I Al-Sabah (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Kuwait, 1740 | ||
ƙasa |
Kuwait Daular Usmaniyya | ||
Mutuwa | Kuwait, 3 Mayu 1814 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Sabah I bin Jaber | ||
Yara |
view
| ||
Yare | House of Al Sabah (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Bin Sabah ana yaba masa da gina ganuwar kariya ta farko a Kuwait. A lokacin mulkinsa, Kuwait ma ta faɗaɗa abokan hulɗarta sa na kasuwanci zuwa cikin Indiya ta yanzu, Yemen, da Iraki . Hakanan a wannan lokacin, Kuwait ta kulla alaƙa da Kamfanin Burtaniya na Gabashin Indiya .[ana buƙatar hujja]
Manazarta
gyara sasheAbdullah I Al-Sabah Born: 1740 Died: 5 May 1814
| ||
Regnal titles | ||
---|---|---|
Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |