Abdullahi Musa Al-Mayub ( Larabci: عبد الله موسى الميهوب‎), wanda kuma aka fi sani da Abdelallah Moussa El-myehoub mamba ne na majalisar rikon kwarya ta Libya mai wakiltar birnin Al Qubah.[1] Ya sami digiri a fannin ilimin Falsafa daga jami'a a Faransa kuma a baya ya zama shugaban sashen makarantar lauya a jami'ar Benghazi.[1]

Abdullah Al-Mayhoub
Rayuwa
Haihuwa Benghazi, 19 ga Afirilu, 1955
ƙasa Libya
Mutuwa 23 ga Janairu, 2012
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Employers Jami'ar Benghazi

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "National Transitional Council". Benghazi: National Transitional Council. 2011. Archived from the original on 27 July 2011. Retrieved 25 August 2011.