Abdulganiyu Audu ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya taɓa zama ɗan majalisar dokokin jihar Edo mai wakiltar Etsako ta yamma a ƙarƙashin jam'iyyar APC daga shekarun 2015 zuwa 2019. [1] [2]

Abdulganiyu Audu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
jahar Edo
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

A ranar 19 ga watan Satumba, 2020, yayin zaɓen gwamna a jihar Edo, Mista Osagie Ize-Iyamu, ɗan takarar gwamna na ADP, ya tuhumi Abdulganiyu Audu da yin satifiket na bogi, wanda ɗan takarar gwamnan ADP ya miƙa wa hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC). [3] [4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-16.
  2. "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2024-12-16.
  3. Iniobong, Iwok (2020-08-09). "Edo guber: ADP files fresh suit against Ize-Iyamu over certificates forgery". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2024-12-16.
  4. Sobowale, Rasheed (2020-08-09). "Edo 2020: ADP accuses Ize-Iyamu's running mate of certificate forgery". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-16.