Abdul Halim Khaddam sha biyar 15 ga watan Satumba 1932 - 31 Maris 2020) [1] babban ɗan siyasa ne a kasar Siriya wanda ya yi aiki a matsayin Shugaban Siriya na wucin gadi a shekara ta alif dubu biyu (2000.)Ya kuma kasance Mataimakin Shugaban Siriya da kuma "Babban Kwamishina" a Lebanon daga shekara ta 1984 zuwa ta 2005. An san shi da daɗewa a matsayin mai goyon bayan Hafez Assad har sai da ya yi murabus daga kujerar sa kuma ya bar kasar a shekara ta alif dubu biyu da biyar 2005 don nuna rashin amincewa da wasu manufofi na ɗan Hafez kuma magajinsa, Bashar Assad . Ya tara dukiya mai din bin yawa a yayin da yake ofis: asusun Credit Suisse, wanda aka buɗe a shekarar 1994, kusan Ki manin miliyan 90 ne na Swiss a watan Satumba na shekara ta 2003, ta hanyar asirin Suisse.

Abdul Halim Khaddam
President of Syrian Arab Republic (en) Fassara

10 ga Yuni, 2000 - 17 ga Yuli, 2000
Vice President of Syria (en) Fassara

11 ga Maris, 1984 - 9 ga Faburairu, 2005 - Farouk al-Sharaa (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Baniyas (en) Fassara, 21 ga Yuni, 1932
ƙasa Second Syrian Republic (en) Fassara
United Arab Republic (en) Fassara
Siriya
Mutuwa 16th arrondissement of Paris (en) Fassara, 31 ga Maris, 2020
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
Makaranta Damascus University (en) Fassara 1952) law degree (en) Fassara
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da Lauya
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Ba'ath Party (en) Fassara
National Salvation Front in Syria (en) Fassara
khaddam.net, khaddam.net… da khaddam.net…

Manazarta

gyara sashe
  1. Mroue, Bassem (1 April 2020). "Syrian ex-VP, foreign minister dies of heart attack in Paris". Huron Daily Tribune. Archived from the original on 3 April 2020. Retrieved 1 April 2020.