Abdul Hafiz Ghoga (wanda aka fi sani da Abdelhafed Abdelkader Ghoga, wanda aka fi sani le Ghogha; Larabci an haife shi a ranar sha daya (11)ga watan Yunin shekara ta (1957) Babban lauya ne na kare hakkin dan adam na Libya wanda ya zama sananne a matsayin mai magana da yawun Majalisar Canjin Kasa, ƙungiyar da aka kafa a Benghazi a lokacin yakin basasar Libya na shekara ta alif dubu biyu da sha daya 2011.[1] A ranar 23 ga watan Maris na shekara ta 2011, ya zama mataimakin shugaban majalisa, yana aiki a wannan mukamin har sai da ya yi murabus a ranar a shirin da biyu 22 ga watan Janairun shekara ta dubu biyu da sha biyu 2012 bayan zanga-zangar da aka yi masa.

Abdul Hafiz Ghoga
Rayuwa
Haihuwa Libya, 11 ga Yuni, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Libya
Ƴan uwa
Mahaifi Abdel Gader Ghowga
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Anti-Gaddafi forces (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Founding statement of the Interim Transitional National Council". National Transitional Council. 5 March 2011. Archived from the original on 10 March 2011. Retrieved 7 March 2011.