Abdul-Karim al-Karmi
Abdul-Karim al-Karmi (an haifeshi a shekarar ta 1909 ya mutu a ranar 11 ga watan Oktoban 1980), wanda aka fi sani da Abu Salma, ya kasance Marubucin waƙoƙin Bafalasdine kuma ɗaya daga cikin mawaƙan Larabawa. An haifeshi a garin Tulkarm kuma ya mutu a Washington. Ya kasance mai karɓar kyaututtuka da dama kuma shi ne shugaban ƙungiyar marubutan Falasdinawa da Jouranlists Har zuwa karshen rayuwarsa.
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAbdul-Karim al-Karmi (Abu Salma) an haife shi a 1909 a garin Tulkarm, West Bank. Yayi karatun lauya.
Rayuwar mutum
gyara sasheƊan uwansa malamin harshe ne na Larabci kuma mai gabatarwa Hassan Karmi. Abdul-Karim Yayi Aure da ɗansa likita Sa'id A. Karmi.
Mutuwa
gyara sasheYa mutu sakamakon cutar sepsis a 11 ga Oktoba 1980 a Asibitin Jami'ar George Washington da ke Washington, DC .