Abdu Rani Osman
Abd Rani bin Osman (14 ga Afrilu 1958 - 23 ga watan Janairun 2023) ɗan siyasan Malaysia ne wanda ya yi aiki a matsayin memba na Majalisar Dokokin Jihar Selangor na Meru daga shekarar 2008 zuwa ta 2018. Wani memba na Jam'iyyar Musulunci ta Malaysia (PAS), wani bangare na hadin gwiwar Perikatan Nasional (PN). mutu daga cutar zuciya a ranar 23 ga Janairun 2023, yana da shekaru 64.[1]
Abdu Rani Osman | |||||
---|---|---|---|---|---|
2011 - 2013 ← Hasan Mohamed Ali (en) - Iskandar Abdul Samad (en) →
2008 - 2018 - Mohd Fakhrulrazi Mohd Mokhtar (en) → District: Meru (state constituency) (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 14 ga Afirilu, 1958 | ||||
ƙasa | Maleziya | ||||
Mutuwa | 23 ga Janairu, 2023 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Jami'ar Tanta Bachelor of Medicine, Bachelor of Surgery (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | Malaysian Islamic Party (en) |
Sakamakon zaɓe
gyara sasheShekara | Mazabar | Mai neman takara | Zaɓuɓɓuka | Pct | Masu adawa | Zaɓuɓɓuka | Pct | Zaben da aka jefa | Mafi rinjaye | Masu halarta | ||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
2018 | P109 Kapar, Selangor | Abd Rani Osman (PAS) | 31,425 | 29.62% | Abdullah Sani Abdul Hamid (<b id="mwOg">PKR</b>) | 47,731 | 44.99% | 107,829 | 16,306 | 86.27% | ||
Mohana Muniandy Raman (MIC) | 26,412 | 24.90% | ||||||||||
Manikavasagam Sundaram (PRM) | 525 | 0.49% |
Shekara | Mazabar | Mai neman takara | Zaɓuɓɓuka | Pct | Masu adawa | Zaɓuɓɓuka | Pct | Zaben da aka jefa | Mafi rinjaye | Masu halarta | ||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
2004 | N42 Meru, P109 Kapar | Abd Rani Osman (PAS) | 7,751 | 39.54% | Jaei Ismail (<b id="mwdw">UMNO</b>) | 11,850 | 60.46% | 19,904 | 4,099 | 74.44% | ||
2008 | Abd Rani Osman (PAS) | 14,826 | 61.42% | Md Ghazali Md Amin (UMNO) | 9,313 | 38.58% | 24,515 | 5,513 | 82.42% | |||
2013 | Abd Rani Osman (PAS) | 22,086 | 62.94% | Sukaiman Ahmad (UMNO) | 13,007 | 37.06% | 35,523 | 9,079 | 90.03% |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "ABD RANI OSMAN". Sinar Harian. Retrieved 24 January 2023.
- ↑ "SEMAKAN KEPUTUSAN PILIHAN RAYA UMUM KE - 14" (in Harshen Malai). Election Commission of Malaysia. Archived from the original on 13 September 2020. Retrieved 17 May 2018. Percentage figures based on total turnout.
- ↑ "The Star Online GE14". The Star. Retrieved 24 May 2018. Percentage figures based on total turnout.
- ↑ "Keputusan Pilihan Raya Umum Parlimen/Dewan Undangan Negeri" (in Malay). Election Commission of Malaysia.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Sistem Pengurusan Maklumat Pilihan Raya Umum" (in Malay). Election Commission of Malaysia. Archived from the original on 14 March 2021. Retrieved 24 January 2023.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "SEMAKAN KEPUTUSAN PILIHAN RAYA UMUM KE - 14" (in Malay). Election Commission of Malaysia. Archived from the original on 13 September 2020. Retrieved 13 December 2020.CS1 maint: unrecognized language (link) Percentage figures based on total turnout.
- ↑ "Pilihan Raya Kecil DUN N.32 Seri Setia". spr.gov.my (in Malay). Retrieved 12 December 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)