A Mile from Home

2013 fim na Najeriya

A Mile from Home Fim na wasan kwaikwayo na shekarar 2013 na Najeriya. Eric Aghimien, ya rubuta, shiryawaawa gami da bada Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Tope Tedela, Chiedozie Sambasa Nzeribe, Alex Ayalogu, Eric Nwanso and Tolu Akinbileje. [1] Tedela ya kwatanta Lala, ɗalibin jami'a da ke fama da rikiii wanda ya shiga gungusansnnunnmutane e don ɗaukar fansa. Azaɓi a fiɗinie rukuniybiyu o na Africa Magic Viewers' Choice Awards kuma ya lashe kyautar gwarzoɗanan wasan kwaikwayo na Tedela.[ana buƙatar hujja] Fim ɗin ya lashe bar yabo ta 2014 Africa Movie Academy Award for Achievemdon in Visual Effect.[ana buƙatar hujja]

A Mile from Home
Asali
Lokacin bugawa 2013
Asalin suna A Mile from Home
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara, DVD (en) Fassara da Blu-ray Disc (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara action film (en) Fassara da drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Eric Aghimien
'yan wasa
External links

Mile from Home ya ba da labarin rayuwar wani ɗalibin jami’a, Jude Odaro/Lala ( Tope Tedela ) wanda ya shiga ƙungiyar ƴan daba a ƙoƙarinsa na ramuwar gayya ga wani zalunci da Stone, wani sanannen ɗan fashi ya yi masa, wanda ya kwace masa wani abu mai daraja da ƙarfin tsiya.[2]

Suku (Chiedozie Nzeribe), Shugaban ƙungiyar yana son sa kuma ya sanya shi mutum na biyu a cikin ƙungiyar. Suku ya shigar da shi cikin aikata laifuka kuma ya amince masa da duk abin da yake da shi da iko. Jude ya ƙara himma ga ƙungiyar kuma ya sami sabon suna, Lala. A ƙarshe Jude ya yarda da jin daɗinsa, Ivie, budurwar Suku a shirye ya ke ya mutu domin son da yake mata.

Don Kolo, wanda aka samu da laifin safarar miyagun ƙwayoyi ya fito ne daga gidan yari, aka kore shi daga Afirka ta Kudu. Ya talauce kuma yana matukar son ya fara sana’ar sayar da magunguna a gida. yana buƙatar kayayyaki amma ba shi da kudi. Suku da mutanensa sun samu kaso mai tsoka daga abokin huldarsu Cif Lukas kuma Don Kolo za su yi duk abin da za su karbe musu.

Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe
  • Tope Tedela a matsayin Lala
  • Chiedozie 'Sambasa' Nzeribe a matsayin Suku
  • Alex Ayalogu a matsayin Don Kolo
  • Tolu Akinbileje a matsayin Ivie
  • Eric Nwanso a matsayin Deba

Kyaututtuka da Ayyanawa

gyara sashe
Kyauta Iri Mai karɓa Sakamako
Africa Magic Viewers Choice Awards Best Actor in a Drama Tope Tedela Lashewa
Best Lighting Designer Eric Aghimien Ayyanawa
Africa Movie Academy Awards Achievement in visual Effects Eric Aghimien Lashewa
Achievement in Make-Up Ayyanawa
Best Young/Promising Actor Tope Tedela Ayyanawa
Best of Nollywood Awards Best Movie Eric Aghimien Ayyanawa
Best Actor in a Leading Role Tope Tedela Lashewa
Best Director Eric Aghimien Ayyanawa
Best Edited Movie Eric Aghimien Lashewa
Best Supporting Actor Chiedozie 'Sambasa' Nzeribe Ayyanawa
Revelation of the Year Tope Tedela Ayyanawa
Best Screenplay Eric Aghimien Ayyanawa
Best Special Effects Eric Aghimien Lashewa
Golden Icons Academy Movie Awards Best Drama Film Eric Aghimien Lashewa
Best Director Eric Aghimien Lashewa
Best Motion Picture Eric Aghimien Ayyanawa
Most Promising Actor Tope Tedela Lashewa
Best On-Screen Duo Tope Tedela & Chiedozie 'Sambasa' Nzeribe Ayyanawa
Best Producer Eric Aghimien Ayyanawa
Best Edited Film Eric Aghimien Ayyanawa
Best Make-Up Ayyanawa
Best Cinematography Eric Aghimien Ayyanawa
Best Sound Vincent 'VNC' Umukoro & Joshua Ekine Lashewa
Nigeria Entertainment Awards Best Actor Tope Tedela Lashewa
Nollywood Movies Awards Best Movie Eric Aghimien Lashewa
Best Director Eric Aghimien Ayyanawa
Best Cinematography Eric Aghimien Ayyanawa
Best Lead Male Tope Tedela Ayyanawa
Best Costume Design Godwin Aghimien Ayyanawa
Best Rising Star Tope Tedela Lashewa
Best Makeup Ayyanawa
Best Original Screenplay Eric Aghimien Ayyanawa
Best Set Design Biodun Olagbaju & Eric Aghimien Ayyanawa
Best Soundtrack Vincent 'VNC' Umukoro Ayyanawa

Manazarta

gyara sashe
  1. Alonge, Osagie (2013). "Trailer: Watch The Action Drama A Mile From Home". NET. Archived from the original on 2014-05-12. Retrieved 2014-05-11.
  2. Awoyinfa, Samuel (2013). "Forgiveness is Key In 'A Mile From Home'". The Punch. Archived from the original on 2014-05-12.