Ƙungiyar Sportive Dragons FC de l'Ouémé da aka sani da Dragons de l'Ouémé ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce a ƙasar Benin, tana wasa a garin Porto-Novo. Suna wasa a rukunin farko na Benin, Benin Premier League.

AS Dragons FC de l'Ouémé
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Benin
Mulki
Hedkwata Ouémé Department (en) Fassara

kyaututtukan dragon Fc

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
  • Benin Premier League : 12
1978, 1979, 1982, 1983, 1986, 1989, 1993, 1994, 1998, 1999, 2002 da 2003.
  • Kofin Benin : 6
1984, 1985, 1986, 1990, 2006, da kuma2011.
2000.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe