Ƙwallon ƙafa wasa ne wanda ya samu karɓuwa sosai a Duniya; an fara buga ƙwallon ƙafa tun a ƙarni na goma, amma an kafa dokokin wasan a ƙarshen ƙarni na sha tara.

Wikidata.svgKwallo
type of sport (en) Fassara
Fußballgeschichte (1872).jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ball game (en) Fassara da team sport (en) Fassara
Ƙasa da aka fara United Kingdom of Great Britain and Ireland
Hashtag (en) Fassara football da fussball
Gudanarwan football club (en) Fassara da Real Madrid CF
Uses (en) Fassara football (en) Fassara
Kofin duniya 2006 kenan.
yara na wasa da kwallo

Gasa Kwallon KagaGyara

  •  
    William Kempster a gasar kofin duniya Wanda aka yi a shekarar 1966
    Akwai shahararrun wasannin ƙwallon ƙafa da ake gudanarwa a faɗin duniya daban-daban, kamar gasar cin kofin ƙwallon duniya, gasar ƙwallo ta Olympics da sauran su.

HotunaGyara

ManazartaGyara

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.