Ƙungiyar Karate ta Masar ita ce ƙungiyar Karate ta ƙasa a Masar.[1] Ita ce kawai ƙungiyar da aka ba da izini don aika Karatekas na Masar zuwa gasar Olympics ta bazara.[2][3][4]

Ƙungiyar Karate ta Masar
Bayanai
Iri sports governing body (en) Fassara
Ƙasa Misra

Masar dai na ɗaya daga cikin kasashen da ke da karfi a wasan karate a Afirka.[3][5][6]

Manazarta gyara sashe

  1. "Egyptian female martial artists break norms and reap the benefit: Self-defense and confidence-Egypt Independent". 14 March 2013.
  2. "Egypt's Karate team wins 8 medals at Africanchampionship-Egypt Today". www.egypttoday.com
  3. 3.0 3.1 "Egyptian female martial artists break norms and reap the benefit: Self-defense and confidence-Egypt Independent". 14 March 2013.
  4. "Karate show on tour". Al Ahram Weekly
  5. Why these Egyptian women became karate champions". 13 February 2015.
  6. This Egyptian karate champion is a role model for her country's women"