Ƙungiyar ƴan Ƙato da gora a Najeriya

ƙungiyar ƴan ƙato da gora a Najeriya

Kungiyar ƴan Vigilante ta Najeriya, ko ƙungiyar ƴan ƙato da gora wacce aka kafa a shekarar 1870 kuma aka yi mata rajista a hukumance a matsayin ƙungiya mai zaman kanta a shekarar 1999, tana aiki a matsayin ƙungiyar kare haƙƙin bil adama da ke haɗa kai da ƴan sanda wajen yaƙi da aikata laifuka da kiyaye doka da oda. Tare da membobi a faɗin ƙasa da hedikwatarta a jihar Kaduna, ƙungiyar tana aiki tare da ƴan sanda, sojoji, da sauran hukumomin tsaro don aikin ƴan sanda, tattara bayanan sirri, da kuma bayar da gudummawa don yaƙar Ƙungiyoyi kamar Boko Haram. Ƙungiyar na fuskantar ƙalubale kamar kuɗi, amincewa da doka, da ƙa'ida.[1][2][3][4][5][6][7]

Ƙungiyar ƴan Ƙato da gora a Najeriya

Bayanai
Iri non-governmental organization (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Kaduna
Tarihi
Ƙirƙira 1870
vgn.org.ng…
Tambarin kungiyar Vigilante na Najeriya

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Gidan yanar gizon hukuma

Nassoshi gyara sashe

  1. "Vigilante Group of Nigeria: History, Objectives, Operation – Nigerian Finder" (in Turanci). 2019-08-10. Retrieved 2023-12-26.
  2. Jaafar, Jaafar (2018-12-09). "Gwamnatin Zamfara ta fara biyan 'Yan kato da gora alawus". Daily Nigerian Hausa (in Turanci). Retrieved 2023-12-26.
  3. "Managing Vigilantism in Nigeria: A Near-term Necessity". www.crisisgroup.org (in Turanci). 2022-04-21. Retrieved 2023-12-26.
  4. Spencer, Leighann (2017-11-09). "Vigilantism is flourishing in Nigeria – with official support". The Conversation (in Turanci). Retrieved 2023-12-26.
  5. Dike, Chiamaka (2023-03-27). "Why is Nigeria Empowering Vigilantes for State Security?". Zikoko! (in Turanci). Retrieved 2023-12-26.
  6. "Najeriya: Gudunmawar 'yan kato da gora wajen tsaron al'umma – DW – 04/30/2019". dw.com. Retrieved 2023-12-26.
  7. "WPS 365". eu.docs.wps.com. Retrieved 2023-12-27.