Ƙungiyar Ƴan Sintirin Musulmai
Ƙungiyar ƴan Sintirin Musulmi wasu gungun Musulman Burtaniya ne waɗanda suka yi yunƙurin kafa Shari'ar Musulunci a wasu sassan ƙasar Ingila. Ƙungiyar ta yin fim ɗin abubuwan da suke yi kuma suka saka su a YouTube. Sun kai hari ga mutanen da ke shan giya ko kwayoyi, karuwai, da mutanen da suke tsammanin ' ƴan luwadi ne ko kuma ba sa saka tufafi da yawa.[1] An kama maza biyar a matsayin wani ɓangare na bincike a cikin ƙungiyar.
Ƙungiyar Ƴan Sintirin Musulmai |
---|
Manazarta
gyara sashe- ↑ Muslim patrols" target drinkers and gays in London". The Observers.