Ƙasa mai Tsarki
Ƙasa Mai Tsarki yanki ne a cikin Levant wanda ke da tsarki ga addinan Ibrahim ( Kiristanci, Islama da Yahudanci ). Sunan kusan yana nufin yankin Falasɗinu. Yahudawa suna cewa Allah ya basu Ƙasa mai tsarki. Anan ne aka haifi Yesu, aka gicciye shi kuma ya tashi daga matattu. Da yawa anyi yakin Jihadi a can.
Ƙasa mai Tsarki | ||||
---|---|---|---|---|
term (en) , wuri da holy place (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Isra'ila da State of Palestine | |||
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Gabas ta tsakiya | |||
Wuri | ||||
|
Hotuna
gyara sashe-
Beulah - Ƙasar Isra'ila
-
Bethlehm
Sauran yanar gizo
gyara sashe- "Bayanin kasa mai tsarki" tsohuwar taswira ce daga shekara ta 1500 wacce ta nuna kasa mai tsarki lokacin da yesu yake raye