Ƙanƙara (ƙaramar hukumar)

Ƙaramar hukuma ce a Jihar Katsina, Nigeria.

Kankara karamar hukuma ce dake a jihar Katsina, Arewa maso yammacin Nijeriya.

Ƙanƙara

Wuri
Map
 11°54′N 7°24′E / 11.9°N 7.4°E / 11.9; 7.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,462 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Mazabu gyara sashe

Akwai mazabu guda 11 a karamar hukumar Kankara, ga su kamar haka:

  • Burdugau
  • Danmurabu
  • Gundawa
  • Pauwa
  • Kankara
  • Ketare
  • Kukasheka
  • Mabai
  • Yargoje
  • Yar'Tsamiya
  • Zango