Ɗumamar Duniya: Abin da ya ka mata kusani Sa

Dumamar Duniya: Abin da Kuke Bukata Ku sani; shine shirin shekarar 2006 na dumamar yanayi (canjin yanayi), wanda Nicolas Brown ya jagoranta, tare da tauraron Tom Brokaw, James Hansen, Michael Oppenheimer, da Mark Serreze. Fim ɗin yana mai da hankali kan tasirin sauyin yanayi, kuma Tom Brokaw yayi hira da masana kimiyya. An ƙaddamar da shirin a kan Discovery Channel, 16 Yuli 2006.

Ɗumamar Duniya: Abin da ya ka mata kusani Sa
Asali
Lokacin bugawa 2006
Asalin suna Global Warming: What You Need to Know
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Tarayyar Amurka
Characteristics
External links

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe