'Yan gudun hijira
Yan gudun hijira sune mutanen da suka bar gidajensu saboda yaki ko bala'i, a kasarsu ko a wata kasa. Akwai da yawa daga 'yan gudun hijira daga kasashen Siriya, Nijeriya, Irak, Somaliya, Afghanistan, Sudan da Kwango.
![]() | |
---|---|
social class (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
displaced person (en) ![]() |
Yadda ake kira mace | refugiada, uprchlice, rifuĝintino da refugiată |
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.