Zethu Matebeni masanin ilimin zamantakewa ne, mai fafutuka, marubuci, mai shirya fina-finai, Farfesa kuma Shugaban Bincike na Afirka ta Kudu a ilimin jimai da na jinsi a Jami'ar Fort Hare.Ta rike mukamai a Jami'ar Western Cape kuma ta kasance babban mai bincike a Cibiyar Nazarin Dan Adam a Afirka (HUMA) a UCT . [1]

Zethu Matebeni
Rayuwa
Haihuwa 1 Mayu 1978 (46 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta Jami'ar Witwatersrand
Nelson Mandela University
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, darakta da militant (en) Fassara
Employers Jami'ar Cape Town
IMDb nm6294644

Manazarta

gyara sashe
  1. "HSRC". www.hsrc.ac.za. Retrieved 2016-01-28.