Zamfara State House of Assembly

Majalisar dokokin jihar Zamfara ita ce majalisar dokokin jihar Zamfara dake a tarayyar Najeriya.[1]

Zamfara State House of Assembly

Aikin yan Majalisar gyara sashe

Manufa gyara sashe

Manufar aiwatar da ayyukan yau da kullun na Majalisar sune;

  1. ƙirƙirar sabbin dokoki
  2. Gyara ko soke dokokin da ke akwai
  3. Kula da ɓangaren zartarwa. (wato ɓangaren gwamna)

Zaɓaɓɓun membobin suna wakilci a majalisar na tsawon shekaru hudu tare da 'yan majalisar tarayya ( majalisar dattijai da ta wakilai ).

Taro gyara sashe

'Yan Majalisar da' Yan Majalisar jihar suna yin taro sau uku a mako (Talata, Laraba da Alhamis) a cikin zauren majalisar a Gusau babban birnin jihar Zamfara.

Manazarta gyara sashe

  1. Nwannah, Ifeanyi (2022-08-06). "Zamfara govt commends House of Assembly for passing Social Protection Bill into law". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-08.

Duba kuma gyara sashe

Template:Legislatures of NigeriaTemplate:Nigeria-gov-stub