Zakariya Souleymane (An haife shi a ranar 29 ga watan Disamba shekara ta 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na kwallon kafa ta ƙungiyar B- FC FC Lorient .

Zakariya Souleymane
Rayuwa
Haihuwa Lyon, 29 Disamba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Nijar
Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Evian Thonon Gaillard F.C. (en) Fassara2010-2015
  Niger men's national football team (en) Fassara2014-
Q123274993 Fassara2015-2017
AS Saint-Priest (en) Fassara2017-2019
FC Lorient II (en) Fassara2019-2021
Sporting Club Lyon (en) Fassara2021-2023
  Football Bourg-en-Bresse Péronnas 01 (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

An haife shi a Faransa, ya wakilci Nijar a matakin kasa da kasa.

An haife shi a Lyon, Faransa, Souleymane ya buga wasan ƙwallo na Vaulx-en-Velin da Evian Thonon Gaillard.

Ya fara buga wa Nijar wasa a duniya a shekarar 2014. [1]

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin waje

gyara sashe
  1. "Zakariya Souleymane". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 5 May 2018.