Zainab Abdullahi
Zainab Abdullahi (an haifeta a ranar 7 ga watan Mayun shekarar alif 1996), wadda akafi sani da Zainab Indomie jaruma a masana'antar fina-finan hausa ta kannywood dake Arewacin Najeriya.[1]
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi zainab indomie a birnin tarayyar Abuja, babban birnin Najeriya. An haife ta ranar 17 ga watan Mayu, shekarar alif 1996.
Karatu
gyara sasheZainab Indomie tayi karatunta na primary da secondary duka a Abuja.
Fara film
gyara sasheZainab Indomie ta fara film a shekarar 2008. karyane Taya zatagara film 2008 Kuma an haifeta a shekarata alif 1996 kenan tafara film tana yar shekara 12 kaga bazaiyiba
Fina-finai
gyara sasheZainab Indomie ta fito a fina-finai daban-daban. Wasu daga cikin fina-finan sun haɗa da:
- Ga duhu ga haske
- Garinmu da zafi
- Ahalil kitab
- Yar agadaz
- Adon gari
- Bilal
- Fataken dare _Zarar bunu
- Ina nan _Zuri'a
- Somai sonka
- Rallya
- Sani nakeso
- Hadizalo
- Bana bakwai
- Kundin tsari
- Rai dai
- Romeo da jamila
Manazarta
gyara sashe- ↑ Musa, Aisha (10 August 2018). "Ban san yadda aka yi rayuwata ta susuce ba – Zainab Indomie". Retrieved 29 July 2024.