Zahra Dardouri
Zahra Dardouri (an haife ta a ranar 6 ga watan Fabrairu shekara ta alif dari tara da hamsin da biyar miladiyya 1955 a Batna) malamar Aljeriya ce, 'yar siyasa kuma tsohuwar minista.[1]
Zahra Dardouri | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Batna (en) , 6 ga Faburairu, 1955 (69 shekaru) | ||
ƙasa | Aljeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Science and Technology, Houari Boumediene (en) Jami'ar Algiers 1 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Sana'a
gyara sasheA shekarar 2014, shugaba Bouteflika ya naɗa Zohra Dardouri a matsayin ministar wasiku da sadarwa tare da wasu mata shida.[2] Ta mai da hankali kan aiwatar da ayyukan watsa labarai da fasahohin sadarwa a yankunan ƙasar Aljeriya da ke keɓe da kuma samar da tsayayyen tsarin intanet a duk faɗin ƙasar. A ranar 14 ga watan Mayu 2015, ta bar gwamnati bayan wani sauyi.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "UN praises Algeria for appointing seven female ministers - Region - World". Ahram Online. Retrieved 2022-07-25.
- ↑ "UN praises Algeria for appointing seven female ministers - Region - World". Ahram Online. Retrieved 2022-07-25.