Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Batna Wani garine dake a kasar Algeria dake da yawan mutane dubu dari biyu da chasa'in da dari shida da arba'in da biyar akidayar shekarar alif dubu biyu da takwas (2008 census) Kuma shine gari mafi girma na biyar a wannan kasar ta Algeria [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Population: Batna Wilaya" (PDF) (in French). Office National des Statistiques Algérie. Archived from the original (PDF) on 27 May 2013. Retrieved 3 March