Zachariah Ditetso, (An haife shi 8 ga Agusta, 1964) ɗan tseren nesa ne na Botswana . Ya yi takara a tseren mita 5000 na maza a gasar Olympics ta bazara ta 1992 . [1]

Zachariah Ditetso
Rayuwa
Haihuwa 8 ga Augusta, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Botswana
Sana'a
Sana'a athlete (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 58 kg
Tsayi 171 cm
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Zachariah Ditetso Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 11 November 2017.