Zaben majalisar dattawan Najeriya a jihar Kano 1992

An gudanar da zaɓen majalisar dattawan Najeriya na shekarar 1992 a jihar Kano a ranar 4 ga Yuli, 1992, domin zaɓen ƴan majalisar dattawan Najeriya da za su wakilci jihar Kano. Aminu Inuwa mai wakiltar Kano ta tsakiya da Magaji Abdullahi mai wakiltar Kano ta Arewa sun samu nasara a jam'iyyar Social Democratic Party, yayin da Isa Kachako mai wakiltar Kano ta Kudu ya samu nasara a ƙarƙashin jam'iyar National Republican Convention.[1][2]

Infotaula d'esdevenimentZaben majalisar dattawan Najeriya a jihar Kano 1992
Iri zaɓe
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara jihar Kano

Dubawa gyara sashe

Alaka Jam'iyya Jimlar
SDP NRC
Kafin Zabe 3
Bayan Zabe 2 1 3

A taƙaice gyara sashe

Gunduma Mai ci Jam'iyya Zaɓaɓɓen Sanata Jam'iyya
Kano Central Aminu Inuwa SDP
Kano North Magaji Abdullahi SDP
Kano South Isa Kachako NRC

Sakamako gyara sashe

Kano ta Tsakiya gyara sashe

Aminu Inuwa na jam'iyyar Social Democratic Party ne ya lashe zaɓen.

Kano ta Arewa gyara sashe

Magaji Abdullahi na jam'iyyar Social Democratic Party ne ya lashe zaɓen . [3]

Kano South gyara sashe

Isa Kachako na jam'iyyar National Republican Convention ne ya lashe zaben. [4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Elections in Nigeria". africanelections.tripod.com. Retrieved 2021-08-24.
  2. "NIGERIA: parliamentary elections Senate, 1992". archive.ipu.org. Retrieved 2021-08-24.
  3. Voice of Nigeria (9 July 1992) NEC Ratifies National Assembly Election Results, p. 39
  4. Africa Research Bulletin (July 1992) Nigeria: National Assembly Elections, pp. 10648-49