Zaben gwamnan jihar Bauchi na 2011

 

Zaben gwamnan jihar Bauchi a shekarar 2011 shi ne zaben gwamnan jihar Bauchi karo na 7. Wanda aka gudanar a ranar 28 ga Afrilu, 2011, dan takarar jam’iyyar People’s Democratic Party, Isa Yuguda ya lashe zaben, inda ya doke Yusuf Tuggar na Congress for Progressive Change (CPC). [1]

Sakamakon zaben

gyara sashe

‘Yan takara 12 ne suka fafata a zaben. Isa Yuguda na jam’iyyar People’s Democratic Party (pdp) ne ya lashe zaben, inda ya yayi nasara akan Yusuf Tuggar na Congress for Progressive Change . da yawan kuri'u 1,273,667. yayin dashi yusuf Tuggar ya samu kuri'u 238,426.

manazarta

gyara sashe