Zaben Gwamnan Zamfara Shekara ta 1999

Zaben gwamnan jihar Zamfara na shekarar 1999 ya faru ne a ranar 9 ga watan Janairun 1999. Dan takarar jam’iyyar APP Ahmad Sani Yerima ne ya lashe zaben inda ya doke dan takarar PDP.

Infotaula d'esdevenimentZaben Gwamnan Zamfara Shekara ta 1999
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 9 ga Maris, 2019
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Zamfara

Sakamako gyara sashe

Ahmad Sani Yerima daga jam'iyyar APP ne ya lashe zaben. ‘Yan takarar PDP da AD ne suka fafata a zaben Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,113,426, jimillar kuri’u 475,296, kuri’u 431,375 da aka yi watsi da su sun kai 43,921.

• Ahmad Sani Yerima, ( APP )- 265,529

• PDP - 161,904

• AD- 3,942

Manazarta gyara sashe